A
AREWA STRIVERS
/arewastrivers

AREWA STRIVERS

Open in Telegram  →

ai summary

A blockchain learning center providing guidance on airdrops, mining, farming, DeFi, and cryptocurrencies.

for whom: For individuals interested in learning how to make money through cryptocurrency and blockchain technology.

199Ksubscribers
4.2Kavg reach
2.1%ER
2.7posts/day

charts · trends

199.0K
0(0.00%)
Jul 18 – Jul 20 · 2

📨 Recent posts

17 total

Na kwana biyu ban leƙa kasuwa ba nayi analysis na shiga trade ba. Na saka kuɗi kaɗan don jarraba ya yanayin kasuwar take...!!! 27k to 74K.... 🔥 🐂

3d ago👁 1.4Kopen

Kamfanin SpaceX ($SPCX) na Elon Musk ya sauka zuwa mafi ƙanƙantar farashinsa tun bayan IPO, inda farashin hannun jarinsa ya faɗi ƙasa da $135. Wannan na nuna yadda kasuwa ke iya canzawa cikin sauri, ko da kuwa kamfani ne mai ƙarfi. 📉 Ku na ganin wannan damar saye ce (buy the dip), ko kuma har yanzu akwai yiwuwar ƙarin sauka?

7d ago👁 3.9Kopen

Yau muna rana ta goma da aka samar da $Sunusi, duk da ƙalubale da aka cimma, idan ka kalli chart ɗin token ɗin, ba shakka babu wani abu da zaka gani sai nasara. Nasarar itace mun saka token a $30k zuwa $50k, saida ya taɓo ATH ɗin $3.7 million, sama da 75X, sannan duk da jarabawar da aka samu, har yanzu muna maƙale a $300k zuwa $500k Babu abinda zamu cewa Allah sai godiya. 🐂 🔥 🐃

7d ago👁 4.5Kopen

Haka zalika duk wanda yake da matsala yayi kokari ya cike kafin gobe da safe a samu a hada datar a fara shirin airdrop.

7d ago👁 4Kopen

YADDA ZAKA CIKA FOM DIN $SUNUSI COMMUNITY RECOVERY Idan kana cikin waɗanda abin ya shafa a ranar 13 ga wata zuwa 15 ga watan nan, 2026, yanzu zaka iya neman Community Recovery ta hanyar official website din mu. 📌 Mataki na 1: Cika Fom Zaka shiga: https…

7d ago👁 3.6Kopen

YADDA ZAKA CIKA FOM DIN $SUNUSI COMMUNITY RECOVERY Idan kana cikin waɗanda abin ya shafa a ranar 13 ga wata zuwa 15 ga watan nan, 2026, yanzu zaka iya neman Community Recovery ta hanyar official website din mu. 📌 Mataki na 1: Cika Fom Zaka shiga: https://theafricanbull.xyz/recovery Ka cika bayanan da ake buƙata: • Adireshin Solana Wallet • Transaction Signature (TX Hash) • Username din ka na X (o…

7d ago👁 3.7Kopen

Karo na farko kenan da Barr. Abdul-Hadee Isah Ibraheem da team ɗinsa suka samar da token. An ƙirƙiri wannan token ne domin girmama wani bawan Allah Nasir Mahuta da ya bayar da gagarumar gudunmawa ga ci gaban wannan space ɗinmu na Arewa. Muna taya su murna bisa wannan babban mataki da suka ɗauka. Muna kuma yi musu addu'ar Allah Maɗaukakin Sarki Ya sanya alkhairi a cikinsa, Ya ba su nasara, Ya dafa…

8d ago👁 3.7Kopen

Duk Waɗanda suka siyar da coin ɗin su jiya a asara bayan sanarwar da akayi daga wasu acikin team, mun shigar da ƙorafi, ana tattaunawa, za'ayi snapshot, Oga Sunusi Danjuma Ali zaiyi musu airdrop.

8d ago👁 4.6Kopen

Za'a ci gaba da project ɗin $Sunusi, bazamu watsar da holders ɗin mu 12,000 ba.

8d ago👁 4.2Kopen

Babu wanda ya damu da kai har sai ka cimma nasara, saboda haka kayi haƙuri, ka jure har ka cimma nasara, duk da cewa hanyar cike take da ƙalubale. 🐂 🔥 🐃

9d ago👁 4.7Kopen

2vvw3cSwibzGD6SgW9QzRaBdmjkYrvs218DUy6VWpump

10d ago👁 5.2Kopen

Ku saida $Sunusi Anyi hacking ɗin wallet ɗin Dev, kafin su hackers ɗin su siyar. Sauran bayani yana tafe!

10d ago👁 5.1Kopen

channel description

Blockchain Learning Centre: Airdrops, Minings, Farmings, DeFi, Cryptos - To help you make money. Founder: @EngineerAdam123 Facebook: https://www.facebook.com/adammuhammad.mukhtar X (Twitter): https://x.com/EngineerAdam123?t=D-Ah5YZfd5sSi01aTVdMnA&s=09

channel info

Telegram ID
Indexed sinceJul 18, 2026
Last refreshedJul 20, 2026

similar channels/crypto

support